Najeriya
Alkalluman fararren hula dake mutuwa ya karu a Najeriya
Rahoton da wata kungiyar ta fitar a Najeriya na cewa an samu karuwar alkaluman fararren hula dake rasa rayukansu a shekarar 2015 a kasar, fiye da shekarun hudu da suka gabata.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Kungiyar mai suna AOAV, ta ce hakan ya biyo bayan hare-haren kunar bakin wake da mayakan Boko Haram ke kaiwa musamman a yankin arewa maso yammaci kasa.
AOAV ta ce yawan mamata da kuma wadanda ke samun rauninka ya karu da kashi 190 fiye da yadda al’amarin yake a shekarun baya, Kuma Kashi 76 cikin 100 na mamatan farraren hula ne.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu