Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Tarihin sabon shugaban FIFA Gianni Infantino

Wallafawa ranar:

Shirin Tambayoyin masu saurare ya amsa tambayoyi da suka shafi neman Tarihin Gianni Infantino sabon Shugaban hukumar kwallon Kafa ta duniya FIFA tare da bayani akan Sama Jannati da ma'anar gangan Mai da lokacin da aka soma fuskantar faduwar farashin mai a kasuwar duniya.

Sabon Shugaban FIFA Gianni Infantino.
Sabon Shugaban FIFA Gianni Infantino. REUTERS/Arnd Wiegmann
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.