Isa ga babban shafi
Najeriya

Kotun Najeriya ta bayar da Belin Bukola Saraki

Kotun Ladabtar da ma’aikata a Najeriya ta bada belin shugaban Majalisar Dattawan kasar Bukola Saraki wanda aka gurfanar a gaban ta saboda zargin da ake masa na bada bayanan karya lokacin da yake gwamnan Jihar Kwara.

Tsohon Gwamnan Jihar Kwara  kuma Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bukola Saraki
Tsohon Gwamnan Jihar Kwara kuma Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bukola Saraki ynaija.com
Talla

Bayan karanta masa tuhume tuhume 13, Saraki ya ki amincewa da aikata laifi, wanda daga bisani alkali ya bada shi beli.
Lauyan gwamnati Rotimi Williams ya bayana cewa lalle an samu ci gaba a harakar shari’a a Najeriya domin babbar nasara ce a gare su kasancewar Shugaban Majalisa dattawan kasa Saraki Bukola a kotun.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.