Isa ga babban shafi
Najeriya

Ziyarar Ban Ki-moon a Najeriya

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki- ya kawo ziyarar aiki a Najeriya, a yau a ranar Litinin inda ya gana da shugaban kasar Mahammadu Buhari a birnin Abuja, kan batutuwa da dama da suka hada da ta’addanci, sauyin yanayi da dai sauransu. Wakilinmu na Abuja Muhammad Kabir Yusuf ya aiko da rahoto dangane da ziyarar.

Ziyarar Ban Ki-moon a Najeriya
Ziyarar Ban Ki-moon a Najeriya AFP Photo/Sunday Aghaeze via yahoo
Talla

03:03

Rahoto: Ziyarar Ban Ki-moon a Najeriya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.