Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Amnesty ta zargi manyan Sojin Najeriya da cin zarafin bil Adama

Wallafawa ranar:

A wannan makon shirin mu zagaya duniya da ke mayar da hankali kan muhimman labaran da suka fi daukar hankulan Jama’a a sassa daban-daban na duniya zai yadda zango ne a tarayyar Najeriya, domin duba zargin da kungiyar na ta Amnesty keyiwa manya sojin kasar da laifin azabtar da mutane da kuma kashe fararren hula, da kuma yadda ziyara shugaban kasar Muhammadu Buhari a Nijar da Chadi ta kaya, tare da Umaymah Sani Abdulmumin

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.