Isa ga babban shafi
Najeriya

Jahilci na haifar da hasarar kuri’u a zaben Najeriya

Alkalumma daga zaben shugaban kasa da aka gudanar a Najeriya, na nuna yadda jahilcin ma su kada kuri’a, ya kai ga sokewa da hasarar dubban kuri'u a wasu jihohin kasar, inda a wasu wurare ma jimillar kuri'un da aka soke ya zarta adadin abinda wata jam'iyya ta samu. Shehu Saulawa ya duba hasarar da masana ke cewa mulkin Dimokiradiyyar Nigeria ya yi daga wannan Jahilcin a cikin rahotonsa.

Patience, Uwargidan Shugaban Najeriya mai barin gado Goodluck Jonathan.
Patience, Uwargidan Shugaban Najeriya mai barin gado Goodluck Jonathan. REUTERS/Afolabi
Talla

03:29

Rahoto: Jahilci na haifar da hasarar kuri’u a zaben Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.