Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shettima Usman Yerima

Wallafawa ranar:

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International, ta zargin Bankin Duniya da kuma gwamnatin jihar Lagos da kauce wa ka’ida wajen biyan diyya ga dubban mutanen da aka kora daga muhallansu da ke unguwar Badia da ke birnin Lagos kimanin shekaru biyu da suka gabata. Kan haka, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Shetima Usman Yerima, daya daga cikin masu fafutukar ganin an biya wadannan mutane diyya.

Ana rusa gidajen Unguwar Badia, Lagos, Najeriya
Ana rusa gidajen Unguwar Badia, Lagos, Najeriya Andrew W. Maki/Amnesty International
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.