Isa ga babban shafi
Najeriya

An dauki matakan tsaro a Najeriya domin kirsemeti

A lokacin da kiristoci a fadin duniya ke bukukuwan kirsimeti na bana, hukumomin tsaron Najeriya sun dauki kwararan matakan tsaro a majami’u da sauran muhimman wurare, don dakile miyagun shirye shiryen bata-gari kamar yadda daga Bauchi, Muhammad Ibrahim ya aiko da Rahoto.

Jami'an tsaron Najeriya a wata Mujami'a ta Thérèse da ke Madalla, Abuja, inda aka kai wa mabiya Kirista hari kuma mutane da dama suka mutu a ranar Kirsimeti
Jami'an tsaron Najeriya a wata Mujami'a ta Thérèse da ke Madalla, Abuja, inda aka kai wa mabiya Kirista hari kuma mutane da dama suka mutu a ranar Kirsimeti Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

03:23

Rahoto: An dauki matakan tsaro a Najeriya domin kirsemeti

Muhammad Ibrahim Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.