Najeriya
Matsalar rashin aikin yi a Najeriya
A Najeriya wata babbar matsala da ke fuskantar matasa da wadanda suka kammala karatu, shi ne na rashin samun guraben aiki a gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu. Alkalumma daga masana tattalin arziki na nuna karuwar matasa masu zaman kashe-wando a kowacce shekara duk da shirye-shiryen da gwamnati ke cewa tana bullowa da su domin magance wannan matsalar. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba matsalar ta rashin samun guraben aiki da tasirin wannan matsalar a tattalin arzikin Najeriya ga kuma rahotonsa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:04