Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Usman Muhammed

Wallafawa ranar:

Kasar Faransa ta bayyana shirin ta na goyan bayan bukatar Falasdinawa na samun kujerar Yan kallo a zauren Majalisar Dinkin Duniya. Dakta Usman Muhammed na Cibiyar horar da ‘Yan Majalisu da ke Abuja ya yi tsokaci game da wannan batu.

Dakta Usman Muhammed Darekta a cibiyar binciken siyasa ta Afrika
Dakta Usman Muhammed Darekta a cibiyar binciken siyasa ta Afrika RFIhausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.