Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin masanin kimiyya Stephen Hawking

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya yi karin bayani ne akan Tarihin Shahararren masanin kimiyya na Duniya Stephen Hawking, tarihin tsohon dan Majalisar Dattijan Najeriya Marigayi Sanata Ali Wakili.

Farfesa Stephen Hawking masanin kimiyya a duniya.
Farfesa Stephen Hawking masanin kimiyya a duniya. REUTERS/Mike Hutchings
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.