Isa ga babban shafi
Turai

Kasashen Turai na sake duba lamarin kasar Girka

Shugabannin kasashen Turai suna zullumin yadda zata kaya game da batun dimbin bashin kasar Girka, gabannin taron manyan kasashe masu karfin tattalin arziki na G20 da za ayi a Cannes na kasar Faransa.Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy, da Shugaban Gwamnatin Jamus Uwargida Angela Merkel da sauran manyan kusoshin kasashen Turai da Shugaban Asusun IMF zasu gana da PM kasar Girkan George Papandreau domin sake duba lamarin kasar ta Girka a tsanake. 

Reuters/François Lenoir
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.