Kasashe Masu Karfin Tattalin Arziki Na G-8 Na Taro A Faransa
Yau Alhamis shugabannin kasashe masu yalwar azikin masana’antu wato G8, suka hadu a birnin Normady, da ke gabar ruwan kasar Faramnsa, don fara taron kungiyar.Nasiruddeen Muhammad ya hada mana rahoto kan wasu daga cikin batutuwan da za a tattauna a wajen taron.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Nasirudeen Mohammed
Fara zaman taron batutuwan da zasu tattauna, za su tabo rikice-rikicen da ake yi a kasashe irinsu Libiya, Siriya da dai makamantansu.
Dr Aminu Umar na Kwalegen Fasaha ta Kaduna Nageriya ya yi mana tsokaci kan dalilan da su ka sa zaman taron na bana, zai tattauna kan kasashen da ake rikici a cikinsu.
Tattaunawa da Dr Aminu Umar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu