Isa ga babban shafi
Norway

Akwai wasu wurare da Dan Bindiga dadin na Norway ke neman kai hare hare

Dan bindiga dadin daya hallaka mutane 77 a kasar Norway, ya shaida wa ‘yan sandan kasar cewa yana akwai wasu wuraren da yake hari.Anders Behring Breivik ya tabbatar da haka wa jami’an ‘yan sandan dake masa tambayoyi, amma basu bayyana wa manema labarai ko wuraren akwai fadar Sarkin kasar ta Norway da helkwatar jam’iyya mai mulki ba. 

Maharin bama-baman kasar Norway Anders Behring Breivik
Maharin bama-baman kasar Norway Anders Behring Breivik REUTERS/Jon-Are Berg-Jacobsen
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.