Isa ga babban shafi
Norway

Mutane 87 sun hallaka cikin harin kasar Norway

Akalla mutane 87 sun hallaka a kasar Norway yayin wasu hare haren da aka kai da suka hada da  Oslo babban birnin kasar.Tuni ‘yan sanda suka fara tambayoyi wa wani dan shekaru 32 da ake zargi da hanu cikin harin.Babu wata kungiya data dauki alhakin kai wannan hari na kasar ta Norway, amma tuni kasashen duniya suka fara mayar da martani wajen tir da wannan kisa da aka yi wa mutanen da mafi yawa matasa ne.Tuni jami'an 'yan sanda suka karfafa matakan tsaro cikin kasar baki daya. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.