Isa ga babban shafi
Liberia

Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor Yaki Komawa Kotu Bayan Hutun Shan Shayi

Tsohon Shugaban Kasar Liberiya Charles Taylor wanda ake tuhuma da laifukan yaki, komawa cikin kotu  bayan dan gajeren hutun shan shayi da akayi kafin sauraron shariar sosai

Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor
Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor RFI Hausa
Talla

Tsohon Shugaban Liberia Charles Taylor Yaki Komawa Kotu Bayan Hutun Shan Shayi

Lauyan nasa a fusace ya fita daga cikin kotun saboda ‘yar takaddama da Alkalan kotun.

Daya daga cikin Alkalin Kotun Teresa Doherty ta fadi cewa wanda ake tuhuma baya cikin kotun bayan lokacin da aka koma daga hotun shan shayi a zaman yau, inda ake saran a fara sauraron mai gabatar da kara.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.