Isa ga babban shafi
Thailand

Masu Zanga Zanga sun kawar da Yuwuwar Tattaunawa da gwamnati

Masu zanga zangar kasar Thailand da ke sanye da jajanyen kaya, sun kawar da yuwuwar ganawa da gwamnatin kasar. Farkon wannan watan aka yi dauki ba dadi tsakanin masu zanga zangar magoya bayan hambararren Prime Minista Thaksin Shinawatra.Daya daga cikin shugabannin masu zanga zangar ya bayyana cewa arangamar da aka yi ranar 10 ga wannan wata, ta kawar da duk wata fatar zaman teburi guda da gwamnatin kasar, domin sasantawa.

Trước đám đông, Arisman Pongruangrong thoát lưới cảnh sát Thái ngày 16/3
Trước đám đông, Arisman Pongruangrong thoát lưới cảnh sát Thái ngày 16/3 Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.