An yi jana'izar dan jaridan Aljazeera da aka kashe a Gaza
A Asabar din nan ne aka gudanar da jana'izar dan jaridar tashar talabijin na Aljazeera da harin Isra'ila ya yi sanadin mutuwarsa a Gaza, a yayin da ya ke aki a makarantar nan da Isra'ila ta kai farmaki a Khan Younis.
Wallafawa ranar:
Samer Abudaqa, wanda ya samu munanan raunuka yan mutu ne bayan da ma’aikatan lafiya suka gaza zuwa inda yake don yi masa taimako saboda yada Amurka ta zafafa hare hare..
Babban wakilin Aljazeera a Zirin Gaza, Wael al-Dahdou ya samu rauni a wannan harin da ya kashe Samer a jiya Juma’a.
Tashar Aljazeera ta yi zargin cewa da gangan Isra’ila take kai wa ma’aikatanta da iyalansu hari a Zirin Gaza.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu