Isa ga babban shafi
Turkiya - Ambaliya

Adadin wadanda suka mutu a ambaliyar ruwan Turkiyya ya kai 27

Adadin mutanen da ambaliyar ruwa ta kashe Turkiya ya kai 27, a daidai lokacin da shugaban kasar Recep Tayyib Erdogan ya ziyarci yankunan da iftila’in ya shafa.

Yadda ambaliyar ruwa ta mamaye wani sashi na kasar Turkiya.
Yadda ambaliyar ruwa ta mamaye wani sashi na kasar Turkiya. AP
Talla

Ambaliyar ruwan na zuwa ne bayan da kasar ta sha fama da gobarar dajin da ta lakume rayukan mutane kalla 8, bayan shafe sama da makwanni biyu tana ci.

Ko a watan da ya gabata ma sai da ambaliya daga teku ta halaka mutane 6 a Turkiya, abinda masana kimiyya ke alakantawa da mummunan tasirin sauyin yanayin da ya sanya duniya a gaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.