Mu Zagaya Duniya
Trump ya janye dokar raba yara yan ci'rani da iyayensu
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:54
A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya mayar da hankali zuwa labaran da wannan mako musaman batun raba iyaye yan ci'rani da yaran su a Amurka.A cikin wannan makon ne Shugaban Amurka Donald Trump ya soke dokar,wacce da dama daga cikin kungiyoyi a kasar da waje suka yi ta suka a kai.