Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Obama ya yi tazarce a Amurka

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Barack Obama ya lashe zaben Shugaban kasa wa’adi na biyu bayan samun kuri’u mafi rinjaye a jahohin Ohio da Wisconsin wanda ya ba shi damar doke Mitt Romney na jam’iyyar Republican. Tuni dai Mitt Romney ya taya Obama Murna ta wayar Salula tare da amsa shan kaye. Bashir Ibrahim Idris tare da abokan shirin Duniyarmu A yau sun tattauna game da nasarar da Obama ya samu

Masoya Barack Obama suna taya shi murnar lashe zabe wa'adi na biyu
Masoya Barack Obama suna taya shi murnar lashe zabe wa'adi na biyu REUTERS/Kevin Lamarque
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.