Isa ga babban shafi

Dan damben Boxin din Kamaru Francis Ngannou zai kara da dan Britannia Anthony Joshua.

Dan wasan damben Boxin din nan dan kasar Kamaru Francis Ngannou, da tun a makon da ya gabata ake yada jitajitar cewa za a yi karawar da shi, zargin da ya kasance  gaskiya,  ida yanzu aka bayyana cewa,    zai kara ne da zakaran ajin masu nauyi dan kasar Britannia Anthony Joshua.

Dan damben Anthony Joshua (H) zai kara da a gasar  MMA da Francis Ngannou (D) a watan Maris.
Dan damben Anthony Joshua (H) zai kara da a gasar MMA da Francis Ngannou (D) a watan Maris. © Montage RFI - AFP - AP/Rebecca Blackwell
Talla

Madambacin dan kasar kamaru, Francis Ngannou zai buga wasansa na biyu a fagen  damben kwararu ne a wannan shekara ta 2024.

Dan dambe dake kan ganiyar farfadowa a fagen salon damben Boxin na Mixed martial arts (MMA)  da ake hada salon damben Boxin, da ke kunshe da duka da hannu, shurin kafa kokowa da kuma murkushe kato da karfin tuwa a tsakar fili,  zai fuskanci wani sabon kalubale,  inda zai kara da dan damben ajin masu nauyin nan   dan Britannia a kasar Saudiya. Karawar da ake gani za ta dau hankali sosai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.