Mu Zagaya Duniya
Bitar labarun mako: Kasashen duniya sun yi tur da juyin mulkin kasar Myanmar
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:13
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ya jagoranta ya maida hankali kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ya gabata, da suka hada da juyin mulkin da aka yi a kasar Myanmar, da kuma karuwar masu kamuwa da cutar Korona.