Bakonmu a Yau
Alhaji Balarabe Ladan kan manyan labaran Jaridar Aminiya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:08
Kamar yadda aka saba yau Juma’a jaridar Aminiya da ake buga ta a Nigeria ke fitowa, kuma Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Editan Jaridar, Alhaji Balarabe Ladan game da labaran dake kunshe cikinta.