Venezuela
Ana tsare da mutane ba bisa ka"ida ba a Venezuela
Masu shigar da kara a Venezuela sun kalubalanci wani tsarin gurfanar da wadanda ake tsare daΩsu saboda tarzoman da ake yi a kasar gaban kotun soji.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyoyin kare hakkin bil’adama dake kasar na cewa mutane da yawa ne jamian tsaron kasar suke tsare da su kuma aka gurfanar da su gaban kotun soji.
Masu shigar da kara a jiya sun fitar da sanarwa tareda kalubalantar gurfanar da masu boren gaban kotun soja, musamman wadanda aka kama a garin Villa del Rosario inda aka wargaza wani gunki, na mutun-mutumin shugaban kasar Hugo Chavez.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu