Isa ga babban shafi
Venezuela

Kungiyoyin Mata sun shiga zanga-zangar neman Shugaban Venezuela ya sauka

A kasar Venezuela dubban mata  suka fito domin shiga zanga-zangan nuna kyamar Gwamnatin Nicolas Maduro da neman lallai sai shugaban ya sauka daga mulkin kasar. 

Mata dake maci a Caracas don neman Shugaba Maduro ya sauka.
Mata dake maci a Caracas don neman Shugaba Maduro ya sauka. Reuters
Talla

Wadanda suka jagoranci zanga-zangan sun hada da shugabannin kungiyoyin adawa, wakilan majalisa da kuma Uwargida Lillian Tintori matar dan adawa dake gidan kaso Leopoldo Lopez.

Ayarin soja da ‘yan sanda ne dai suka hana tarzoman rikidewa ya zama ya yi muni sosai.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.