UN-Haiti
Majalisar Dinkin Duniya ta Rufe Aikin Dakarun Wanzar da zaman lafiya a Haiti.
Komitin sulhu na MDD ya amince da babban rinjaye domin rufe aikin ayarin Dakarun wanzar da zaman lafiya dake aiki a kasar Haiti.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan na zuwa ne bayan sun kwashe shekaru 13 a kasar.
Komitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da a kafa wata karamar sabuwar runduna ta ‘yan sanda zalla domin maye gulbin ayarin Dakarun dake Haiti.
Daga ranar 15 ga watan Oktoba na wannan shekara ne ake sa ran a fara aiki da sabon tsarin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu