Isa ga babban shafi
Syria

Fararen hula na dakon a kwashe su daga Aleppo

Dubban fararen hula da ‘yan tawaye na ci gaba da dakon kwashe su daga birnin Aleppo bayan gwamnatin Syria ta dakatar da aikin kwashe jama’a.

Fararen hula na dakon kwashe su daga birnin Aleppio
Fararen hula na dakon kwashe su daga birnin Aleppio ® REUTERS/Abdalrhman Ismail
Talla

Wani dan tawaye ya shaida wa kamafnin dillanmcin labaran Faransa na AFP cewa, an cimma sabuwar yarjejeniya don kwashe karin mutane daga birnin, amma gwamnatin kasar ba ta bada tabbaci kan sabuwar yarjejeniyar ba.

Wannan dai na zuwa ne a yayin da shugaban Amurka Barack Obama ya nuna damuwarsa matuka kan rikcin Syria da ya yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da dubu 300.

Akalla mutane dubu 6 ne aka kwashe daga birnin a ranar Alhamis amma aka dakatar da aikin kwashewar a ranar Jumma'a.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.