Isa ga babban shafi
Amurka

''Zaben Amurka ya fito da bambamci tsakanin Al'ummar kasar''

'Yar Takarar shugabancin Amurka Hillary Clinton ta ce zaben da aka yi a kasar ya dada fito da bambamcin da ke tsakanin al’ummar kasar.

Yar takarar kujerar shugabancin Amurka Hillary Clinton da ta sha kaye a zaben makon jiya
Yar takarar kujerar shugabancin Amurka Hillary Clinton da ta sha kaye a zaben makon jiya REUTERS/Lucy Nicholson
Talla

Yayin da ta ke jawabi wajen wani taron masu bada agaji, Clinton ta ce Amurkawa da daman a tambayar kan su ko wannan ita ce Amurka da suke buri, ganin yadda aka samu rarrabuwar kawuna.

Clinton ta bukaci Amurkawan da su ci gaba da jajircewa, inda ta ke cewa fafutukar su ta zabe ba wai na mutum guda bane.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.