Isa ga babban shafi
Zika

Brazil da Colombia sun dau mataki kan Zika

Gwamnatocin Brazil da Colombia, tare da masu bada agaji sun sanar da wani shirin kashe Dala miliyan 18 dan goya sauran da ba zai kamu da cutar Zika da wasu cututuka a kasashen biyu ba. 

Zika tafi barazana ga mata masu dauke da junan Biyu
Zika tafi barazana ga mata masu dauke da junan Biyu REUTERS/Ivan Alvarado
Talla

Matakin wani yunkuri ne na ganin an magance cutar ZIKA wadda ke ci gaba da hallaka mutane a yankin.

Tuni aka gudanar da irin wannan gwajin a kasahsen Australia da Indonesia da Vietnam, inda ake dirkawa sauron allura da maganin da zai hana su kamuwa da cutar.

Cikin masu bada kudaden aikin sun hada da Hukumar USAID ta Amurka, da Gwamnatin Birtaniya da kuma Gidauniyar Bill da Melinda Gates.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.