Isa ga babban shafi
Wasanni

An kammala gasar wasannin Olympics na Rio 2016

Wallafawa ranar:

Bayan kwashe kwanaki 16 da soma wasannin gasar Olympics, a jiya an kammala gasar da kasaitaccen biki a filin wasa na Maracana dake birnin Rio, Abdoulaye Isa ya tattaro mahinman batutuwan da suka gudana a gasar a cikin shirin duniyar wasanni.

Kasaitaccen bikin rufe wasannin Olympic a filin wasan na  Maracana dake birnin Rio a Brazil
Kasaitaccen bikin rufe wasannin Olympic a filin wasan na Maracana dake birnin Rio a Brazil REUTERS/Vasily Fedosenko
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.