Isa ga babban shafi
Italiya-Saudiyya

Italiya da Saudiya na da Manufa Daya game da Makomar Syria.

Ministan waje na kasar Italiya Paolo Gentiloni Silveri dake ziyara ta kwana biyu a kasar Saudiyya ya ce kasar Saudiyya da Italiya na da manufa daya gameda makomar kasar Syria.

Ministan Waje na kasar Italiya Paolo Gentiloni
Ministan Waje na kasar Italiya Paolo Gentiloni AFP PHOTO/JOHN THYS
Talla

Ya fadi a tattaunawa da maema labarai  a birnin Jedda na Sudiyya cewa kasashen biyu na bukatar a kawo karshen yakin da ake yi a Syria amma kuma lallai shugaba Bashar Assad ya ajiye shugabancin.

A cewar Ministan kafin duk zaman lafiya abin bukata shine Shugaba Bashar Assad ya sauka a sami zaman lafiya mai dorewa a fadin Syriya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.