Isa ga babban shafi
Amirka

Amirka ta ware kudi kusan Dola biliyan biyu don yaki da cutar Zika

Shugaban kasar Amirka Barack Obama ya nemi fitar da kudi dollan Amirka Bion baya da digo takwas cikin gaggawa domin yakar cutar Zika dake yaduwa a ciki da wajen kasar.

Shugaban Amurka Barack Obama
Shugaban Amurka Barack Obama REUTERS/Jonathan Ernst
Talla

Cutar wadda ake kamuwa da ita sakamakon cizon sauro na kara cusa tsoro a zukatan jama'a ganin yadda take yaduwa kamar wutar daji.

A cewar fadar Gwamnatin shugaban Amirkan, ala tilas a sami kudaden domin gudanar da bincike, da samar da magunguna da wasu tsare-tsare domin kawar da wannan cuta.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.