Isa ga babban shafi
WHO-ZIKA

ZIKA : WHO ta yi gargadi kan karbar Jinni

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta yi gargadi ga kasashe kan kaucewa karbar gudunmuwar jinni daga mutanen da suka fito daga balaguro a kasashen da ke fama da cutar Zika.

Kwayar cutar zika na sake yaduwa
Kwayar cutar zika na sake yaduwa REUTERS/Alvin Baez
Talla

Hukumar ta ce saboda matakan kaucewa yaduwar cutar akwai bukatar a kauracewar karbar jinni daga wani mutun da ya je kasashen da cutar Zika ta bulla.

Tuni dai kasashen Canada da Birtaniya suka fara daukar matakin haramta karbar jinni har sai mutum ya kai ya kai tsawon wata guda da dawo wa kasashen da ke fama da Zika.

Zika dake haddasa haihuwar Jarirai da Nakasa na cigaba da Yaduwa a Latin Amurka da Yankunan Turai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.