Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau: Malam Tukur Abdulkadir

Wallafawa ranar:

Wani rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya nuna cewa mayakan Isra'ila da Kuma Palasdinawa na iya fuskantar hukuncin laifukan yaki sakamakon rasa rayukan jama'a da suka haddasa lokacin yakin bara a zirin Gaza. Akan wannan batun ne, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Malam Tukur Abdulkadir na jami'ar jihar Kaduna a Najeriya.

Dimbin jama'a a zirin Gaza
Dimbin jama'a a zirin Gaza AFP PHOTO / MOHAMMED ABED
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.