Isa ga babban shafi
US- Las Vegas

Floyd Mayweather Ya Doke Manny Pacquioa A Damben Zamani

Floyd Mayweather shahararren dan danben zamani boxing ajin manya yayi nasara a damben da suka gwabza yau da Manny Pacquiao a Las Vegas .Wannan dambe ya dauke hankulan jamaa daga sassan duniya.Floyd Mayweather ya fadi bayan wannan dambe cewa ya na ganin zai yi ritaya daga dambe watan satumba dake tafe.Floyd Mayweather dan kasar Amirka ne yayin da Manny Pacquiao dan kasar Philippines ne. 

A daidai lokacin da Floyd Mayweather ya aike da wata bahaguwar naushi fuskan Manny Pacquio
A daidai lokacin da Floyd Mayweather ya aike da wata bahaguwar naushi fuskan Manny Pacquio REUTERS/Steve Marcus
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.