Faransa
Al Qaeda ta aiko wa Faransa da sakon gargadi a Twitter
Kungiyar al Qaeda a reshen Maghrib ta bude shafin Intanet na Twitter tare da aike wa Faransa da sakon gargadin kisan Faransawan da kungiyar ta sace. Sakon na Twitter ya ambaci sunan shugaban Faransa François Hollande tare da alamar tambayar ko zai iya kubutar da Faransawan da ke hannunsu.
Wallafawa ranar:
Talla
Tun a watan Janairu ne Faransa ta kaddamar da yaki da ‘Yan tawayen Mali.
Amma tsakanin watan Satumban 2010 zuwa yanzu Faransawa 14 ne aka sace a yammaci da Arewacin Afrika
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu