Isa ga babban shafi
Girka

PM Girka ya bayyana neman dadaita tattalin arziki

PM kasar Girka George Papandreou ya yi kirr neman smaun matsaya bisa magance matalsar tattalin arzikin kasar.Ya fadi haka yayin taro majalisar zartaswa tare da shugaban kasa Karolos Papoulias, amma bai bayyana shirin yuwuwar gudanar da zaben raba gardama ba kan haka.A shekarar data gabata kasar ta Girka ta amince da karbar kudaden da suka kaia dala bilyan 110, domin shawo kan matsalolin tattalin arziki data fada a ciki.Kasashen tarayyar Turai da Hukumar Bada Lamuni ta Duniya, IMF, sun tsaya kai da fata wajen neman magance matsalar da kasar ta Girka ta samu kanta a ciki. 

PM kasar Girka George Papandreou
PM kasar Girka George Papandreou Reuters/Grigoris Siamidis
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.