Isa ga babban shafi
Afghanistan - ta'addanci

Fashewa ta hallaka mutane da dama a harabar wani masallacin Kabul

Wani fashewa a wajen wani masallaci a Kabul babban birnin Afghanistan ya kashe "fararen hula da dama" a wannan Lahadi.

Masallacin Kabul inda aka samu harin bam wanna Lahadi 03/10/21.
Masallacin Kabul inda aka samu harin bam wanna Lahadi 03/10/21. AP - Felipe Dana
Talla

Ta shafinsa na Twitter, Kakakin gwamnatin Taliban Zabihullah Mujahid ya bayyana Fashewar da ta auku kusa da kofar Masallacin Idi Gah da ke Kabul.

Ana gudanar da bikin addu'ar mahaifiyar Mujahid, wacce ta rasu a makon da ya gabata, a masallacin lokacin da lamarin ya auku, bikin addu’ar da tun a yammacin Asabar kakakin ya sanar da shafukan sada zumunta, tare da gayyatar ‘yan uwa da abokai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.