Isa ga babban shafi
Philippines

Abun fashewa ya raunata masu bikin krismeti 16

Akalla mutane goma sha shida ne suka sami rauni bayan fashewa wasu abubuwa a yayin da mabiya addinin krista ke gudanar da addu’oi na shigowar Krismeti a garin Mindanao da ke wani tsibiri a kudancin kasar Phillipines.

Abun fashewa ya raunata masu bikin krismeti
Abun fashewa ya raunata masu bikin krismeti Reuters
Talla

Sanarwar da ‘yan sandan kasar suka fitar na cewa al’ummar da ke gudanar da addu’oin sun fada cikin rudani bayan fashewar da aka samu.

Ana ci gaba da gudanar da bincike yayin da jam’ian tsaro ke cewa sun yi nasarar kwance wasu bama-bamai da aka ajiye a daf da wurin da al’amarin ya auku a yau asabar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.