Isa ga babban shafi
Philippines

Guguwar Haima ta doshi Philippines

Hukumomin Philippines sun ce wata guguwa mai karfin gaske da aka yiwa lakabi da Haima ta nufo kasar, al’amarin da yasa gwamnati ta shawarci al’ummar yankin da ke kusa da teku da su gaggauta barin gidajensu kafin isowar guguwar da ke tafe da ruwan sama da iska mai karfi. 

Nauyin guguwar Haiyan da ta kashe mutane fuiye da dubu bakwai a Philippines
Nauyin guguwar Haiyan da ta kashe mutane fuiye da dubu bakwai a Philippines REUTERS/NASA/Handout
Talla

Mutane sama da miliyan goma ne ke fuskantar barazanar guguwar Haima a cewar hukumomin kasar.

A shekarar 2013 guguwar Haiyan ta yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da dubu bakwai a kasar ta Philippines
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.