Afghanistan
Al'ummar Afghanistan na zaman makoki
Al’ummar Afghanistan na zaman makokin a yau Lahadi bayan kungiyar IS ta kaddamar da harin kunar bakin wake kan jama’ar da ke zanga-zanga a birnin Kabul, inda ta kashe mutane 80 tare da raunata 230.
Wallafawa ranar:
Talla
A jawabinsa da aka watsa ta kafar talabijin, shugaban kasar, Ashraf Ghani ya lashi takobin daukan fansa kan maharan na jiya.
Tuni dai Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana harin wanda aka kai kan mabiya Shi’a daga kabilar Hazara a matsayin laifin yaki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu