Isa ga babban shafi
Afghanistan

Afghanistan ta rataye mayakan Taliban

Gwamnatin Afghanistan ta rataye wasu 'ya'yan kungiyar Taliban guda 6, wanda shi ne irin sa na farko tun bayan kawo karshen gwamnatin shugaba Ahmed Karzai.

Mayakan Taliban
Mayakan Taliban AFP PHOTO / Noorullah Shirzada
Talla

Shugaba Ashraf Ghani ya yi alkawarin kashe 'ya'yan kungiyar Taliban bayan wani kazamin harin da suka kai a watan jiya a birnin Kabul wanda ya hallaka mutane 64.

Aiwatar da kisan wanda shi ne na farko a karkahsin mulkin Ghani, za ta kawo karshen duk wani yunkurin sasantawa da 'ya'yan kungiyar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.