Isa ga babban shafi
Yemen-Saudi Arabia

Kokarin kutsa kai Taez ya hallaka mutane da dama

Akalla mayakan al-qaeda 17 ne suka rasa rayukansu da ‘yan sanda 2 a wani rikicin kwanaki 2 da ake gwabzawa tsakanin ‘yan tawaye da dakarun gwamnati a Aden.

REUTERS/Khaled Abdullah
Talla

Wannan rikici ya biyo bayan kokarin da dakarun gwamnatin kasar ke yi wajen kutsa kai Taez da mayakan Huthi ke iko da shi tsawo watanni a kudu maso yammacin kasar

Rikicin da Aden yanzu ya bazu har zuwa Mansura inda rundunar kawance da Saudiya ke jagora ke kokarin kwatowa daga hannu mayakan Jihadi kasar tun jiya Assabar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.