Yemen
Al’ummar Yemen sama da 170 ke gudun hijira
Rahoton Majalisar Dinkin Duniya na cewa mutane sama da dubu 170 yakin kasar Yemen ya tilastawa tserewa daga kasar zuwa kasashen dake yankuna Africa kamar da suka hada da Habasha da Somalia da Sudan.
Wallafawa ranar:
Talla
Sanarwar ta biyo bayan bukatar Majalisar na neman tallafin kudi akalla dala miliyan 94 don dawainiyar wadanda suka gujewa yake-yake a sassan duniya tun daga shekara 2016.
A cikin kasar Yemen ka dai kusan kashi 80 na al’ummar kasar ne ke da bukatar taimako a cewar Majalisar inda ta ce wahalhalun da ‘yan gudun hijra ke fusknata abu ne mai tayar da hankali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu