Isa ga babban shafi
Saudiya

Saudiya ta janye tallafin Mai

Kasar Saudi Arabia za ta cire tallafin man fetur a yau Talata inda ake sa ran farashin man zai tashi da kashi 50 sakamakon gibin kasafin kudin da kasar ta samu saboda faduwar farashin mai.

Ministan tsaron Saudiya  Mohammed bin Salman
Ministan tsaron Saudiya Mohammed bin Salman REUTERS
Talla

Hukumomin kasar sun sanar da samun gibin kasafin kudin da ya kai Dala biliyan 98 a cikin wannan shekarar mai karewa, wanda shi ne irinsa na farko a tarihin kasar.

Kasar ta kuma yi hasashen samun gibin Dala biliyan 87 a shekara mai zuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.