Isa ga babban shafi
Yemen

Gwamnatin Yemen ta bijirewa zaman sulhu da 'yan tawayen kasar

Gwamnatin kasar Yemen ta bijirewa zaman sulhu da Majalisar dinkin duniya ke shirin jagoranta da ‘yan tawayen Huthi, yayin da Saudiya da kawayenta suka kara kaddamar da sabbin hare-hare kan mayakan huthi. 

Shugaban Kasar Yemen Abderrabbu Mansur Hadi
Shugaban Kasar Yemen Abderrabbu Mansur Hadi REUTERS/Stringer
Talla

A cewar jami’an soji kasar an kaddamar da harin ne domin fatataka ‘yan tawayen daga yankin Marib mai arzikin mai da ke gabshin yankin birnin Sanaa.

Sanarwa da Ofishin Shugaban kasar Abderabbo Manshur Hadi ya fitar na cewa, Gwamnatin ba za ta zauna zaman sulhu ba, har sai ‘yan tawayen huthi sun fice daga yankunan kasar da suke iko da shi.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.