Isa ga babban shafi
China-Amurka

An kai harin rokoki kan wani sasanin sojin Amaruka a Japan

Yanzu hakka hankulan duniya sun soma karkata zuwa ga rikicin da ya kunno kai tsakanin China da kasar Japan, sakamakon yadda jiragen yakin kasar ta Japan suka ci gaba da yin shawagi a tsibirin da kasashen biyu ke takaddama akai.Yan sandan kasar japan sun ce an harba wasu rokiki guda biyu cikin wani sansanin sojin kasar Amurka dake kusa da birnin Tokyo.Sai dai harin bai raunata kowa ba kana babu wani bangaren sansanin sojin da harin ya barnata.  

Tsibirin da ake takaddama a  kai  tsakani Japan da China.
Tsibirin da ake takaddama a kai tsakani Japan da China.
Talla

Harin rokokin na zuwa ne a daidai lokacin da dangantaka tsakanin China da Japan ke kara tsamari, game da mallakar wasu tsibirai guda biyu, takaddamar da Amurka ke marawa Japan baya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.