Isa ga babban shafi
Japan

An sanya jami'an agaji cikin shirin ko-ta-kwana sakamakon guguwa a Japan

Hukumomi a kasar Japan sun yi gargadi a game da yiyuwar samun mummunar ambaliyar ruwa a wasu yankuna na kasar sakamakon wata mahaukaciyar guguwa da ta afkawa kasar.  

barnar da girgizar kasa ta yi wa Japan
barnar da girgizar kasa ta yi wa Japan Reuters/路透社
Talla

Wasu daga cikin matakan da hukumomin suka dauka sun hada da sanya jami’an agaji a cikin shirin ko ta kwana, yayin da aka dauki irin wadannan matakai a kusa da tashar nukiliyar Fuku-shima da ke kasar.
Wannan ne dai karo na 18 da ake samun faruwar irin wannan guguguwa a cikin shekara daya a kasar ta Japan da kuma wasu kasashe na yankin Asiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.