Isa ga babban shafi
Korea ta Arewa

Korea ta Arewa ta gargadi Amurka akan atisayenta da Korea ta Kudu da Japan

Kasar Korea ta Arewa ta gargadi kasar Amurka cewar za ta fuskanci mummunar bala’i kan shirin ta na wani atisayen sojin ruwa tsakanin dakarun ta da na Korea ta Kudu da Japan a mashigin ruwan Yankin.

Shugaban kasar Krea ta Arewa, Kim Jong-un
Shugaban kasar Krea ta Arewa, Kim Jong-un
Talla

Korea ta Arewa ta kuma umurci sojojin ta da su zauna cikin shirin ko ta kwana, dan daukar matakan da suka dace, idan hali yayi.

A makon jiya Amurka, Korea ta kudu da Japan suka sanya hannu kan yarjejeniyar gudanar da atisayen.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.